Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu

KUR'ANI A WAJEN MALAMAN MAZHABAR AHLULBAITI

"Lalle Mu ne, Muka saukar da Ambato (Alkur'ani), kuma lalle Mu, hakika masu kiyayewa ne gare shi". (Surar Hijr, 15: 9) Alkur'ani littafin Allah ne da wahayinSa abin saukarwa a kan AnnabinSa mai daraja, Muhammadu [Ci gaba...]

Ku yi mana bayanin boyuwar Imam ...

Imam Mahadi (a.s) ya yi magana da wakilinsa na hudu a karshen rayuwar wakilin kamar haka: Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, kai Ali dan Muhammad Samuri, ina yi maka jajen rasuwarka, da kuma ga 'yan'uwanka na addini, Allah ya ba ka ladan musibar rashinka, domin kai mai mutuwa ne nan da kwana shida, don haka kai mai tafiya ne zuwa [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / HADA ALLAH DA WASU
Masana / AYATULLAHI MAI GIRMA SAYYID
Gidan Littafi / AHLULBAITI (A.S) MUKAMINSU HALINSU
Tambaya da Amsa / Muna son cikakken bayanin
Shubuhohi / Ku Yi Mana Bayanin
Masu zama Shi'a / TANIYA BOLING
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /