Islamic Sadeqin Website
Game da Mu
Alaka da Mu

HIJABI LULLUBIN MUSULUNCI (1)

Hakika Musulunci ya haifar da gagarumin sauyi a tarihin mace, wadda har ya zuwa yau ba a samu na biyunsa ba. Domin ta hanyar sa ne, ta samu damar dawo da mutunci da hakkokinta da [Ci gaba...]

Shin da gaske ne wasu mutane ...

Shi'a sun fuskanci wahalhalu a rayuwa sakamakon nisanta da jagoransu Imam Mahadi (a.s) kuma wannan al'amari ya sanya su cikin yanayi mai bakin ciki, koda yake a lokacin boyuwar Imam Mahadi karama Shi'a sun kasance suna masu saduwa da shi ne ta hannun wakilansa na musamman, amma a boyuwarsa babba (mai tsayi) wannan alaka ta katse gaba daya. Kodayake akwai malamai da yawa da suka [Ci gaba...]

Mafi Dubawa

Makaloli / MUKAMIN AHLUL BAITI (A.S)
Masana / IMAM AYATULLAH RUHULLAH AL-MUSAWI
Gidan Littafi / DUNIYAR ABOKAI
Tambaya da Amsa / Shin da gaske ne
Shubuhohi / Shin zaku iya yi
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /

Sabo

Makaloli / KOYARWAR AHLUL BAITI (A.S
Masana / ASSAHIB BN UBBAD, BABBN
Gidan Littafi / WAYEWAR MATASA
Tambaya da Amsa / shin da gaske ne
Shubuhohi / Me zaku ce game
Masu zama Shi'a / DR. TAJUDDIN AL\'JA\'UNI
Mukabala /