Shafin Farko | Gidan Littafi | Makaloli | Shubuhohi | Tambaya da Amsa | Mukabala | Masana | Masu zama Shi'a | Dakin Hotuna |
Tambaya da Amsa | Jumlah : 27

Jeri Bayani
1  A lokacin bayyanar jagoran juyin duniya (a.s) yaya duniya zata kasance? Kuma shin wannan yanayin har yanzu bai faru ba?
2  Don Allah a yi mana bayanin rayuwar Imam Mahadi (a.s) tun farko a lokacin mahaifinsa? Kuma shin akwai karamomi da ya nuna tun yana karami?
3  Don Allah muna son ku yi mana bayanin irin nau'in yanayi da kuma siffofin da hukumar nan da ake jira ta jagoran duniya take?
4  Duba zuwa ga muhimmancin al'amuran wayarwa da kuma al'adun al'umma na gari, wane irin tsari da shir ne Daular jagoran Duniya ta yi domin cimma wannan burin?
5  Duba zuwa ga muhimmancin rawar farko da Tsarin tattalin arziki yake takawa wajen tafiyar da duniyar yau, sannan kuma a daya bangaren akwai sukurkucewarsa da lalacewarsa da ta sabbaba wahalhalun rayuwa a duniya, wane irin tsari ne Imam Mahadi (a.s) zai yi
6  Kamar yadda yake sanannen abu ne babu wani motsi da ba shi da hadafi tare da shi, mene ne babban hadafin daular da imam Mahadi (a.s) zai kafa
7  Ku yi mana bayanin boyuwar Imam Mahadi mai dogon zango? Kuma shin yana da wakilai a cikinta wadanda suke kaikawo tsakaninsa da mutane kamar boyuwarsa mai gajeren zango?
8  Ku yi mana bayanin siffofin Imam Mahadi (a.s) a dunkule a takaice? Sannan ku fada mana marhalolin rayuwarsa har karshen duniya?
9  Ku yi mana bayanin yadda motsin kawar da zaluncin Duniya na imam Mahadi (a.s) zai fara? yaya zai fara? kuma ta ina ne zai fara?
10  Mece ce boyuwar Imam Mahadi (a.s) mai gajeren zango? Muna son mu samu bayanin wasu hikimomin da suke cikinta?
11  Mene ne ake nufi da boyuwar imam mahadi (a.s) daga al'ummar Duniya? Ku yi mana bayaninta dalla-dalla?
12  Mene ne malaman addinin musulunci suke fada game da Imam Mahadi (a.s)?
13  meye hukuncin dukiya ta al'umma, da kuma ta mutum da ya mallaka, shin akwai wasu bambance-bambance ne a tsakaninsu ko kuwa?
14  Muhimmancin tsarin zamantakewar al'umma ba kasa yake da na tsarin al'adunsu da tattalin arizikinsu ba a muhimmanci, don haka muke son mu ji wane irin tsari ne Daular imam Mahadi (a.s) zata yi wannan lamari mai muhimmnaci?
15  Muna son bayani gamsasshe domin mu samu cikakken sani game da jagoranmu na wannan duniya Imam Mahadi dan Hasan Askari (a.s)?
16  Muna son cikakken bayanin siffofin mataimakan Imam Mahadi (a.s) domin mu samu dammar kyakkyawan koyi da wadannan siffofin ko Allah zai sanya mu cikinsu?
17  Muna son Karin bayani game da muhimman siffofin da Imam Mahadi kuma Halifan Annabi na goma sha biyu yake da su?
18  Muna son sanin irin bala'o'i da musibobin da zasu iya aukuwa sakamakon karancin sanin waye Imam Mahadi (a.s)?, meye abin da zai zo ya aiwatar?, Da kuma mene ne hadafinsa?
19  Shin akwai wasu alamomin kusancin bayyanar Halifan manzon Allah na qarshe? kuma shin masu sauraron zuwansa suna da wani lada da Allah ya ware musu sakamakon wannan aiki mai wahala?
20  Shin an samu bayanai game da imam mahadi (a.s) a cikin Littafin Kur'ani mai girma da sunnar Manzon Allah (s.a.w) da Ahlul Baiti (a.s)?
21  Shin Annabcin Annabi Musa (A.S) Na Duk Duniya Ne Ko Kuwa?
22  shin da gaske ne cewa; ruwayoyi masu yawa sun zo da bayani game da ayyukan masu sauraron bayyanar jagora? idan haka ne muna son bayanai masu muhimmanci game da su?
23  Shin da gaske ne wasu mutane daga Shi'a suna samun damar haduwa da Imam Mahadi (a.s)? mene ne muhimmancin samun haduwa da shi? Kuma shin haduwa da shi ba hakki ne na kowane Shi'a ba domin shi ne jagoran duka?
24  Wai shin Allah ne yake sanya jagora ko kuwa ya bar wannan lamari ne mai muhimmancin gaske a hannun mutane? Idan haka ne waye ya zabi imam mahadi (a.s) a matsayin jagoran duniya a karshen zamani?
25  Wane irin ci gaba ne da kayan more rayuwa da walawala da kuma yanayi mai tsarin da zai gina ruhi da badinin dan Adam hukumar Imam Mahadi (a.s) zata samar?
26  Yaya Duniya zata kasance kafin bayyanar Imam Mahadi (a.s)? kuma shin bayyanar tasa tana da wasu sharudda kuwa ko kuwa? Kuma shin akwai wani taimakon Allah a kan hakan ko kuwa sunnar dokoki ce kawai take aiki?
27  Yaya kuwa za a yi mutum ya rayu rayuwa mai tsawo kamar yadda kuke kawowa game da jagoran wannan duniya na karshen zamani?