Shafin Farko | Gidan Littafi | Makaloli | Shubuhohi | Tambaya da Amsa | Mukabala | Masana | Masu zama Shi'a | Dakin Hotuna |
Shubuhohi | Jumlah : 28

Jeri Bayani
1  Da mene ne Imam Ali (A.S) ya yi wasiyya game da tarbiyyar yara? Kuma wane irin wasiyyoyi ya yi wa ‘ya’yansa, Sannan kuma me ya yi umarni da shi game da gina kai da ruhi, muna bukatar wasu nasihohi na Imam Ali (A.S)?
2  Don Allah ku yi mana bayanin fadin nan na mutum kamar haka: Haka Allah Ya So! Allah Ya Yarda! Allah Ya Kaddara! Hukuncin Allah! Allah Ya Zartar! Haka Allah Ya So! Haka Allah Ya Yi!
3  Idan Ya Kasance Halifancin Imam Ali (a.s) Daga Allah Ne, To Don Me Ya Sa Ba Ta Samu Ba?
4  Kawo Mana Takaitaccen Bayani Game Da Tafsirin Kur’ani Mai Girma?
5  Ku Yi Mana Bayani Game Da Hakikanin Hakkin Musulmi A Kan Dan’uwansa Musulmi A Takaice?
6  Ku Yi Mana Bayani Game Da Tarbiyyar Yara A Takaice?
7  Ku Yi Mana Bayanin Tarihin Annabi (S.A.W) A Takaice?
8  Me Ya Sa Allah Ya Halicci Shedan?
9  Me Ya Sanya Wasu Jama'ar Musulmi Kin Riko Da Tafarkin Ahlul Baiti (a.s)?
10  Me zaku ce game da ziyarar kaburburan bayin Allah da suka rasu, kuma mene ne ra’ayinku game da masu kin hakan?
11  Mece ce takiyya, kuma shin yin takiyya wani abu ne da ya kebanta da mabiya Ahlul Baiti (A.S)? sannan kuma mene ne abin da suka dogara da shi wajen yin takiyya?
12  Mene ne addini? Shin zai iya yiwawa a samu addinai masu yawa a lokaci guda kuma dukkaninsu su kasance gaskiya ne ko kuwa?
13  Mene ne Dalilin Halaccin Mauludin Annabi (s.a.w) da Sauran Imamai (a.s)?
14  Mene ne hakikanin addu’a, kuma yaya ake yinta, sannan kuma mene ne laduban yin addu’a?
15  Shin akwai wata hujjar ziyarar kaburburan bayin Allah kamar annabawa da wasiyyansu da malamai da waliyyai da sauran bayin Allah?
16  Shin ceto ya zo a cikin shari’ar musulunci, kuma wace amsa ce zamu bayar ga masu musun yin ceto?
17  Shin Isma Kyauta Ce Daga Allah Ko Kuwa Kokarin Mutum Ne?
18  Shin kamun kafa ya zo a shari’ar musulunci, idan haka ne to wace amsa ce zamu bayar ga masu musun kafun kafa da bayin Allah na gari?
19  Shin sanya wa ‘ya’ya sunan da ya fara da kalmar “Abd” da take nufin bawa tare da raba wa sunan sunayen bayin Allah kamar ace “Abdul husain” ya halatta ko kuwa, kuma mene ne raddinku ga masu inkarin hakan?
20  Shin Shahad Ta Uku Ga Imam Ali (a.s) Farilla Ce|?
21  Shin ya halatta a girmama ranakun haihuwar waliyyan Allah, kuma wace amsa ce kuke da ita ga wanda ya yi musun hakan?
22  Shin zaku iya yi mana bayani game da ma’anar da kuke nufi da annabci ko jagorancin annabawa (A.S) ga al’umma kuma mene ne hakikaninsa, kuma mene ne siffofin annabi (A.S)? Sannan kuma mece ce hujja kan akidarku ta annabci cewa daga Allah (S.W.T) ne?
23  Shin zaku iya yi mana bayani game da ma’anar da kuke nufi da Imamanci ko jagorancin al’umma bayan annabi (S.A.W) kuma mene ne hakikaninsa, kuma mene ne siffofin imami jagora kuma halifan annabi (S.A.W)?
24  Shin ‘yan Shi'a Mabiya Ahlul Baiti (A.S) suna da Hujja a kan hada salloli biyu da suke yi yayin da suke hada azahara da la’asar da kuma magariba da Issha’, kuma shin wannan hadawar dole ce ko kuwa? Sannan idan akwai hujja shin a gun Ahlussunna ma ak
25  Yi mana bayani kan kimar dan Adam a wannan halitta tasa, tsakanin sauran halittu? Kuma yaya dan Adam zai iya fahimtar rayuwarsa?
26  Yi mana bayanin tauhidi da hakikaninsa, sannan kuma mene ne hakikanin iyakokin tauhidi da shirka musamman a cikin ibada?
27  Yi mana bayanin wanda ya assasa wahabiyanci da kuma akidun wahabiyanci?
28  Yi mana takaitaccen bayani kan abin da mabiya Ahlul Baiti (A.S) suka fuskanta a rayuwar duniya?